Seth Accra Jaja Farfesa ne a fannin Kimiyyar Gudanarwa kuma fitaccen malamin Najeriya.[1][2][3][4][5][6]Gwamnatin tarayyar Najeriya ta naɗa shi mataimakin shugaban jami’ar tarayya na biyu dake Otuoke a jihar Bayelsa a shekarar 2016[7][8][9] ya gaji Bolaji Aluko.
Ya kasance jami’in karbar katin zaɓe na hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa (INEC) a jihar Delta a babban zaɓen 2019. a Najeriya.[10]
↑Seth Accra Jaja (1995-07-01). "Socio‐Organisation Existentialism and the African Organisation‐Man: A Theoretical Formulation". International Journal of Sociology and Social Policy. 15 (7): 22–41. doi:10.1108/eb013218. ISSN0144-333X.
↑Ifeanyi, Madumere; Jaja, Seth Accra (2015-11-05). "Human Capital Development and Organizational Dynamics: The Role of the Accountant". Rochester, NY. SSRN2686461. Cite journal requires |journal= (help)